Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya - Littafin Wakoki 004

Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya - Littafin Wakoki 004

Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya - Littafin Wakoki 004

Hausa hymnal book number 4 -Halittar Allah, furta yau yabonku baki daya - Littafin Wakoki 004. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 1) Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya.
Allah mai iko yana nan, mai ikon zamanai.

2) Fansassun Yesu, shaida yau ƙaunarku baki ɗaya.
Immanuel ke tare da mu, mai ikon namu rai.

3) Ƙaƙƙarfan Ruhu, shirya yau yaƙi na Masu Bi.
Ruhu na gaskiya yana nan, jagabanmu ne shi.

4) Ku kamilai, rabonku can ku duba fuskarsa.
Tare da ku, mu rcra yabo, mu yi sujada ma

Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki

Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya - Littafin Wakoki 004

Hausa hymnal book number 4 - Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post