Ya Yesu, muna yabonka, - Littafin Wakoki 005

Ya Yesu, muna yabonka, - Littafin Wakoki 005

Ya Yesu, muna yabonka, - Littafin Wakoki 005

Hausa hymnal book number 5 - Ya Yesu, muna yabonka. - Littafin Wakoki 005. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 1)Ya Yesu, muna yabonka,
Mun taru don mu girmama ka,
Mu yi sujada gabanka. Halleluya!

2) Ya Kalmar Allah, Shaidarsa,
Bayani ne na darajarsa,
Haskaka mu har abada. Halleluya!

3) Ka gyarta mini zuciyata
Ka sa yabo a bakina,
Domin in yi ta ɗaukaka ka. Halleluya !

4) Ban da kai, raina wofi ne,
Aikina kuma banza ne,
Daɗi sai wurinka kaɗai. Halleluya!

5) Annabi, manzo, malami,
Mai ta' aziyya, adili,
Yabo gare ka mu ke yi. Halleluya!

6) Yaushe zan duba fuskarka?
Yaushe ma zan ji muryarka?
Sai ran da ka karƃe ni can. Halleluya!
Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki


Ya Yesu, muna yabonka, - Littafin Wakoki 005

Hausa hymnal book number 5 -Ya Yesu, muna yabonka. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki . Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post