Ubanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002

Ubanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002

Ubanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002

Hausa hymnal book number 2 - Ubanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki

1) Ubanginmu, Mai Ceto,

Don zumunta ne muka zo.

A duniyan nan sai sakewa,

Wurinka fa sai hutawa.2) Tun jiya, yau, har abada,

Madauwami ne sunanka!

Kai ne ka kafa duniyan nan,

Kai ne mai shirya gida can.
3) Almasihu, Cetonmu,

Ba mu da wani taimako,

Amma ƙaunarka cikakkiya,

Ita ce garkuwar ƴaƴanka.
4) Ƙaunarka ! har wa yau ta tsaya

Da, ka ɗanɗana mutuwa.

Can bisa kursiyin Allahnmu,

Yanzu ka rayu dominmu.
5) Yabo, daraja, godiya

Gare ka Yesu Ɗan Allah!

Ka cika mu da Ruhunka,

Ya koya mana nufinka.
Hausa Anglican hymnal Littafin WakokiUbanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002

Hausa hymnal book number 2 - Ubanginmu, Mai Ceto - Littafin Wakoki 002. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post