Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi - Littafin Wakoki 003

Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi - Littafin Wakoki 003

Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi - Littafin Wakoki 003 (All Things Bright and beautiful)

Hausa hymnal book number 3 - Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi - Littafin Wakoki 003. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 1) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi,
Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci.
Shi ya kan ba mu ruwa a loton shukawa,
Har amfanin gonaki ba za mu rasa ba.


2) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi,
Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci.
Ya ba mu hasken rana, mu kama aikinmu.
Duhun dare kyautarsa, mu riƙa hutawa.


3) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi,
Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci.
Duk masu rai na duniya, ya kan ciyad da su.
Kifaye da tsuntsaye, ya san bukatarsu.


4) Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi,
Sai mu yi ta yabonsa, Allah Mahalicci
Mu kuma Masu Binsa aikin hannunsa ne, Ubanmu mai ƙauna mahaliccinmu ne.
Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki


Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi - Littafin Wakoki 003

Hausa hymnal book number 3 - Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, All things bright and beautiful. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post