Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, - Littafin Wakoki 007

Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, - Littafin Wakoki 007

Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, -  Littafin Wakoki 007

Hausa hymnal book number 7 - Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, - Littafin Wakoki 007. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 

1) Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki,
Sunanka dai mu girmama saboda jinƙanka.


2) Ya Allah, kai Madauwami, Alƙadiru ne kai.
Hikimarka da ikonka sun wuce saninmu.


3) Ya Allah, ina tsoronka, tsoro mai ladabi.
Sujada tawa da bege, tara da kuka ne.


4) Kaunar uwa ko ta uba, dabam da taka ce.
Ya Ubangiji, ƙaunarka ta fi ta duniya duk.


5) Na gode maka, Allahna, don irin ƙaunarka,
Tausayinka da hanƙurinka da ni, mai zunubi.


6) Ya Ubangiji, wane mu da za ka so mu fa?
Mun gode maka, ya Yesu don halin ƙaunarka.


7) Ran da ma duba fuskarka a cikin Sama can,
Ya Yesu, kai mai ƙaunarmu, sai murna za mu yi.

Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki


Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, -  Littafin Wakoki 007

Hausa hymnal book number 7 - Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, -   #Hausa Hymns #Littafin Wakoki . Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post