Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada - Littafin Wakoki 8

Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada - Littafin Wakoki 8

Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada - Littafin Wakoki 8

Hausa hymnal book number 8 - Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, - Littafin Wakoki 8. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 

1) Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada.
Wurin nan a keƃe fa, za mu sami jinƙanka,

2) Cikinsa ga zumunci, cikinsa ga ɗiyanci.
Uba, cikin fadarka, za mu duba fuskarka.

3) Lokacin da muka zo. gyara mana zuciya.
Mu lizimi cikinka, Allah na har abada.

4) Addu'o'in tsarkaka suna hawa wurinka.
Saurare mu duk yanzu, cikin sunan Yesunmu.

5) Domin darajar Allah, wurin nan ta haskaka.
Zuciya ta yi ƙuna, garin yin sujadarmu.

Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki

Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada - Littafin Wakoki 8

Hausa hymnal book number 8 - Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada, -   #Hausa Hymns #Littafin Wakoki . Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post