Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14

Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14

Hausa hymnal book number 14 - Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.

Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14

1) Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu.
Muka tayar maka da, Ubangijinmu.

2) Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu.
Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu.

3) Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake
HaIin masu zunubi, Ubangijinmu.

4) Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu,
Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu.

5) Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai,
Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki

Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14

Hausa hymnal book number 14 - Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu - Littafin Wakoki 14. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post