Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13

Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13

Hausa hymnal book number 13 - Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.


Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13

1) Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo.
Bayinka ƴaƴanka, kai mu ke so.
Karƃi addu'armu yanzu,
Allah Mai Girma, Mahaliccinmu.

2) Kai ne Mai Cetonmu ƙaunatacce.
Pansassu, cetattu, kai mu ke bi.
Karƃi addu'armu yanzu,
Yesu Maɗaukaki, Masoyinmu.

3) Kai ne Aikakke na Uba da Ɗan.
Babu marayu nan gaba daɗai.
Cikinmu yi addu'a yanzu,
Ruhu Mai Tsarki, Mai Taimakonmu

4) Uba, Mai Ceto, Mai Taimako, ɗaya.
Allah, da Kalma, da Ruhunsa, ɗaya.
Duba yanzu sujadarmu,
Karƃe ta, karƃe mu, naka ne mu.


Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki


Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13

Hausa hymnal book number 13 - Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo - Littafin Wakoki 13. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post