Muna son wurin nan na darajar Allah. - Littafin Wakoki 10

Muna son wurin nan na darajar Allah. - Littafin Wakoki 10

Muna son wurin nan na darajar Allah. - Littafin Wakoki 10

Hausa hymnal book number 10 - Muna son wurin nan na darajar Allah - Littafin Wakoki 10. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki 


1) Muna son wurin nan na darajar Allah.
Murna ta ɗakin na ta fi a kwatanta.

2) Ɗakin addu'a ne na taron bayinka.
Lalle fa kana nan tare da jama'a.

3) Wurin Baftisma fa mu ke sonsa ƙwarai,
Gama nan Ruhunka ke ba da alherai.

4) Muna son Tebur ma, wuri ƙaunatacce.
Nan ka ke ciyad da mu cikin bangaskiya.

5) Maganarka ta rai, ita ma mu ke so.
Ta ba da kwanciyar rai, salama ta kan kawo.

6) Yanzu mu ke ta yin waƙa ta jinƙanka,
Amma can Sama fa da waƙar nasara.

7) Ya Yesu, ƙara dai alheri da ƙauna
Ga mu jama'arka, mu dinga sujada.

Hausa Anglican hymnal Littafin Wakoki


Muna son wurin nan na darajar Allah. - Littafin Wakoki 10

Hausa hymnal book number 10 - Muna son wurin nan na darajar Allah -  Holy, Holy, Holy. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here

 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post