Tun farkon hasken safe - Littafin Wakoki 17

Tun farkon hasken safe - Littafin Wakoki 17

 Hausa hymnal book number 17 - Tun farkon hasken safe - Littafin Wakoki 17. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.


Tun farkon hasken safe - Littafin Wakoki 17

1) Tun farkon hasken safe

Zuciya ta ke yin yabo ga Yesunmu!

Ko cikin aiki ne, ko wurin wasa ne,

Yabo ga Yesunmu!


2) Ko dare ne ko rana,

Koyaushe sai mu yi yabo ga Yesunmu!

In fa Shaiɗan ya zo, Yesu 'na taimako

Yabo ga Yesunmu!


3) Ga Allah cikin Sama,

Mala'ikunsa 'na yin yabo ga Yesunmu!

Mu mutanen duniya, kada dai mu fasa

Yabo ga Yesunmu!


4) Yanzu da ranmu duka

Mu ce da ƙarfinmu, yabo ga Yesunmu!

Tun daga duniya, har can cikin Sama,

Yabo ga Yesunmu!
Hausa Anglican hymnal Littafin WakokiTun farkon hasken safe- Littafin Wakoki 17

Hausa hymnal book number 17 - Tun farkon hasken safe - Littafin Wakoki 17. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post