Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19

Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19

Hausa hymnal book number 19 - Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Hausa Littafin Wakoki.


Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19

1) Ya Ubangiji, mun gode

Don ka sake ta da mu,

Har ka tara mu gabanka

Don mu furta yabonmu.

Cikin dukan duhun dare

Kana nan tare da mu.

Ba abin da ya same mu

Tun da ka ke tsaronmu.
Hausa Anglican hymnal Littafin WakokiYa Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19

Hausa hymnal book number 19 - Ya Ubangiji, mun gode - Littafin Wakoki 19. #Hausa Hymns #Littafin Wakoki. Hausa Anglican hymnal #Anglican Littafin Wakoki. Follow our hymns here 


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post